Luke 7:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Almajiran Yohanna suka gaya masa dukan waɗannan abubuwa. Sai ya kira biyu daga cikinsu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ أَلْمَجِرَنْ يَحْيَى مَيْ بَڢْتِسْمَ سُكَ غَيَ مَسَ دُكَنْ أَبُبُوَنَّنْ، سَيْ يَكِرَا بِيُ دَغَ ثِكِنْسُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai almajiran Yahaya suka gaya masa dukan abubuwan nan.