Luke 7:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da mutanen suka iso wurin Yesu, sai suka ce, โYohanna Mai Baftisma ne ya aike mu wurinka, mu yi tambaya, โKo kai ne wanda zai zo, ko kuma mu saurari wani dabam?โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุณููู ูููู ููุฑููู ุนููุณูููฐ ุ ุณููู ุณูููุซูููฐ ยซููุญูููู ู
ููู ุจฺูขูุชูุณูู
ู ููููฐ ููุนูููููููฐู
ูุ ู
ูุชูู
ูุจูููููฐููุ โนูููุงู ููููููููฐ ู
ููู ุฐูููุงูููููุ ูููุงู ููู
ู ู
ูุณูุง ุนูุฏููุงู ุบู ููููุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da mutanen nan suka isa wurinsa, suka ce, โYahaya Maibaftisma ne ya aiko mu gare ka, yana tambaya, โKai ne mai zuwan nan, ko kuwa mu sa ido ga wani?โ โ