Luke 7:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A daidai lokacin nan, Yesu ya warkar da mutane da yawa masu ciwo, masu cututtuka, da kuma masu mugayen ruhohi. Ya kuma ba makafi da yawa ganin gari.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽ ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู‘ูŽู†ู’ ูƒููˆูŽุŒ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽูˆูŽุฑู’ูƒูŽุฑู’ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ุฏูŽุบูŽ ุฑูŽุดูู†ู’ ู„ูŽุงฺขููŠูŽุฑู’ุณู ุฏูŽ ุซููˆุชูุชู‘ููƒูŽู†ู’ุณู ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุฏูŽุบูŽ ู…ููˆุบูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุฑููˆุญููˆุงู’ุญูุž ู…ูŽูƒูŽฺขู ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽุจูŽุงุณู ุบูŽู†ูู†ู’ ุบูŽุฑูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nan take Yesu ya warkar da mutane da yawa daga rashin lafiyarsu da cuce-cucensu da kuma baฦ™aฦ™en aljannu. Makafi da yawa kuma ya yi musu baiwar gani.