Luke 7:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina faɗa muku, a cikin duk waɗanda mata suka haifa, ba wanda ya fi Yohanna girma. Duk da haka wanda ya fi ƙasƙanta a Mulkin Allah ya fi shi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«إِنَ غَيَ مُكُ، عَثِكِنْ دُكَنْ وَطَنْدَ مَاتَا سُكَ حَيْڢَ، بَاوَنْدَ يَڢِ يَحْيَى غِرْمَ؞ عَمَّا دُكْدَهَكَ وَنْدَ يَڢِ ڧَنْڧَنِ دُكَ أَمُلْكٍ اللَّهْ يَڢِيشِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina gaya muku, a cikin duk waɗanda mata suka haifa, ba wanda ya fi Yahaya girma. Duk da haka wanda ya fi ƙasƙanta a Mulkin Allah ya fi shi.”