Luke 7:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Jarumin sojan ya ji labarin Yesu, sai ya aiki waɗansu dattawan Yahudawa wajensa, yana roƙonsa yă zo yă warkar da bawansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَجِ لَابَرِنْ عِيسَىٰ ، سَيْ يَعَيْكِ وَطَنْسُ شُوغَبَنِّنْ يَهُودَاوَا دُواْمِنْ سُضُواْڧٜىٰشِ يَذُواْ يَوَرْكَرْدَ بَاوَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da jarumin ɗin ya ji labarin Yesu, sai ya aiki waɗansu shugabannin Yahudawa wurinsa, su roƙe shi ya zo ya warkar da bawa nasa.