Luke 7:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna kama da yaran da suke zama a bakin kasuwa, suna kiran juna, suna cewa, โโโMun busa muku sarewa, amma ba ku yi rawa ba, Mun kuma yi muku waฦar makoki, ba ku kuma yi kuka ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูู ููู
ูุฑู ููุงุฑูุง ููููฐ ุฏูุณูููููฐ ุฐูู
ู ุนูููุงุณูููุ ุณููู ููุฑููู ุฌูููู ุณููู ุซูููฐูู ยซ โนู
ููู ูููุฑู ู
ููู ุณูุฑูููฐููุ ฺููููงู ูููู ุถููู! ู
ููู ุฑูููฐุฑู ููุงฺงูุฑู ู
ูุชูููุ ฺููููงู ูููู ูููููุง!โบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yara suke da suke zaune a bakin kasuwa, suna kiran juna, suna cewa, โMun busa muku sarewa, ba ku yi rawa ba, Mun yi makoki, ba ku yi kuka ba.โ