Luke 7:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Yohanna Mai Baftisma ya zo, ba ya cin burodi, ba ya shan ruwan inabi, sai kuka ce, ‘Ai, yana da aljani.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَمَا يَحْيَى مَيْ بَڢْتِسْمَ يَاذُواْ، بَايَثِنْ عَبِنْثِ، بَايَشَنْ ضُوً إِنَبِے عَمَّا كُنَ ثٜىٰوَ ‹أَيْ، يَنَدَ أَلْجَنِ!›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, Yahaya Maibaftisma ya zo, ba ya cin gurasa, ba ya shan ruwan inabi, amma kuna cewa, ‘Ai, yana da iska.’