Luke 7:36 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, ana nan, sai ɗaya daga cikin Farisiyawa ya gayyaci Yesu cin abincin yamma a gidansa, ya kuwa tafi gidan Bafarisiyen, ya zauna a tebur.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنِ بَڢَرِسِيٜىٰ يَغَيَّثِ عِيسَىٰ ثِنْ عَبِنْثِ أَغِدَنْسَ، سَيْ عِيسَىٰ يَجٜىٰ يَذَوْنَ دُوانْ ثِنْ عَبِنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wani Bafarisiye ya kira shi cin abinci. Sai ya shiga gidan Bafarisiyen, ya ƙishingiɗa wurin cin abincin.