Luke 7:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da wata mace wadda ta yi rayuwar zunubi a wannan gari ta ji Yesu yana cin abinci a gidan Bafarisiyen, sai ta kawo ɗan tulun turaren alabasta,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوَنَّنْ غَرِ أَݣَويْ وَتَ مَثٜىٰ مَيْ ذُنُوبِ؞ دَتَجِ ثٜىٰوَ عِيسَىٰ يَنَ ثِنْ عَبِنْثِ أَغِدَنْ بَڢَرِسِيٜىٰنْ، سَيْ تَكَٰوُاْ وَتَ یَرْ ݣُولَبَرْ دَ عَكَيِ دَ دُوڟٜىٰنْ عُواْنِسْ ثِكٜىٰ دَ مَنْ ڧَنْشِ مَيْ ڟَادَ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ga wata matar garin, mai zunubi, da ta ji Yesu na cin abinci a gidan Bafarisiyen, ta kawo wani ɗan tandu na man ƙanshi,