Luke 8:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ce, โ€œKu ne aka ba sanin asirin mulkin Allah, amma ga sauran mutane kam, ina magana da misalai, saboda, โ€œโ€†โ€˜ko da yake suna kallo, ba za su gani ba, ko da yake suna ji, ba za su gane ba.โ€™
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซุงู”ูŽู†ู’ ูŠูŽุฑู’ุฏูŽ ู…ููƒู ูƒูุณูŽู†ู’ ุงู”ูŽุณููŠุฑูู†ู’ ู…ูู„ู’ูƒู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุบูŽ ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู•ูู†ูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุฏูŽ ู…ูุตูŽู„ูŽูŠู’ ู†ูœู‰ูฐ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ยซ โ€นูƒููˆุงู’ ุณูู†ู’ ุฏููˆุจูŽ ุจูŽุฐูŽุงุณู ุบูŽู†ูุจูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ุณูู†ู’ุฌู ุจูŽุฐูŽุงุณู ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐุจูŽุžโ€บ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce, โ€œKu kam, an yarda muku ku san asiran Mulkin Allah. Amma ga sauran sai da misali, don gani kam, su gani, amma ba za su gane ba. Ji kuma, su ji, amma ba za su fahimta ba.