Luke 8:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai uwar Yesu da ’yan’uwansa suka zo, domin su gan shi, amma ba su iya zuwa kusa da shi ba, saboda taron.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً مَامَرْ عِيسَىٰ دَ یَنْعُوَنْسَ سُكَجٜىٰ وُرِنْسَ، عَمَّا بَسُ عِيَكَيْ وُرِنْسَبَ سَبُواْدَ يَوَنْ مُتَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Uwa tasa da 'yan'uwansa suka zo wurinsa, amma suka kasa isa gunsa saboda taro.