Luke 8:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da kuma waɗansu mata waɗanda aka warkar da su daga cututtukansu, da kuma mugayen ruhohi. Cikinsu akwai Maryamu (wadda ake kira Magdalin) wadda aljanu bakwai suka fito daga cikinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ وَطَنْسُ مَاتَا وَطَنْدَ عَكَ رَبَسُ دَ مُوغَيٜىٰنْ رُوحُواْحِ عَكَ كُمَ وَرْكَرْ دَسُو دَغَ رَشِنْ لَاڢِيَرْسُ؞ عَثِكِنْسُ كُوَ أَݣَويْ مَرْيَمُ دَغَ مَغَدَلَ، وَدَّ عَكَ ڢِتَرْدَ أَلْجَنُ بَݣَويْ دَغَ ثِكِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da waɗansu mata da aka raba da baƙaƙen aljannu da kuma rashin lafiyarsu. Cikinsu da Maryamu mai suna Magadaliya, wadda aka fitar wa da aljannu bakwai,