Luke 8:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wata rana Yesu ya ce wa almajiransa, “Mu haye zuwa wancan gefen tafkin.” Sai suka shiga jirgin ruwa suka fara tafiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتَرَانَ عِيسَىٰ دَ أَلْمَجِرَنْسَ سُكَ شِغَ جِضْغٍ ضُوَ، سَيْيَثٜىٰمُسُ «مُهَيٜىٰ ذُوَا وَنْثَنْ غٜىٰڢٜىٰنْ تٜىٰكُنْ؞» سَيْ سُكَ ڢَارَ تَڢِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wata rana ya shiga jirgi tare da almajiransa. Ya ce musu, “Mu haye wancan hayin teku.” Sai suka tashi.