Luke 8:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suna cikin tafiya, sai barci ya kwashe shi. Sai wata babban iska ta taso kan tafkin, har ruwa ya fara shiga cikin jirgin. Suka shiga babban hatsari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سُكٜىٰ ثِكِنْ تَڢِيَ، سَيْ بَرْثِ يَݣُوشٜىٰشِ؞ بَا لَابَرِ سَيْ بَبَّنْ هَدَرِ مَيْ إِسْكَ يَتَاسُواْ عَتٜىٰكُنْ؞ سُكَ شِغَ وَنِ حَڟَرِ، سَبُواْدَ ضُوَ يَڢَارَ شِغَ ثِكِنْ جِضْغٍ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna cikin tafiya sai barci ya kwashe shi. Hadiri mai iska ya taso a tekun, jirginsu ya tasar wa cika da ruwa, har suna cikin hatsari.