Luke 8:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Almajiran suka je suka tashe shi daga barci, suka ce, โUbangiji, Ubangiji, za mu nutse!โ Ya tashi ya kwaษe iskar da kuma haukar ruwan. Sai ruwan da iskar suka natsu. Kome ya yi tsit.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููู
ูุฌูุฑููู ุณูููุฌูููฐ ุณูููุชูุงุฏู ุนููุณูููฐุ ุณูููุซูููฐ ยซู
ูููุบูุฑูู
ู! ู
ูููุบูุฑูู
ู! ุฐูุงู
ู ููููููู!ยป ุนููุณูููฐ ููุชูุงุดูุ ฺูููุงููุชูุงูู ุงููุณูููุฑู ุฏู ููู
ู ุถููู ุฏูููููููฐ ูููููู ุณููู ุณููููู ฺูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka je suka tashe shi, suka ce, โMaigida, Maigida, mun hallaka!โ Ya farka, ya tsawata wa iskar da kuma haukan ruwa. Sai suka kwanta, wurin ya yi tsit.