Luke 8:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya tambayi almajiransa, โIna bangaskiyarku?โ A cikin tsoro da mamaki, suka ce wa junansu, โWane ne wannan? Yana ba da umarni ga iska da ruwa ma, kuma suna biyayya da shi?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุซูููฐ ูู ุงููููู
ูุฌูุฑููู ยซุงููููุง ุจูููโุบูุณูููููุฑูููุยป ุนูู
ููุง ุณูููุฌฺูููุงูุฑููุงู ุณููุงูุณููู ุณููู ููู
ููู ู
ูุงู
ูุงูู ุณููู ุซูููฐูู ุฌูููู ยซููููููฐููููฐ ููููููู ููููุฏู ููููููฐ ูู ุงููุณููู ุฏู ุฑูุงฺงูู
ููู ุถููู ุนูู
ูุฑููู ุญูุฑู ุณููููู ู
ูุณู ุจููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce musu, โIna bangaskiyarku?โ Suka kuwa tsorata suka yi mamaki, suna ce wa juna, โWa ke nan kuma, har iska da ruwa ma yake yi wa umarni, suna kuwa yi masa biyayya?โ