Luke 8:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu ya sauka daga jirgin, sai ga wani mutum mai aljanu daga garin. Mutumin ya daษe bai sa tufafi ba, kuma ba ya zama a gida. Yana zama a cikin kaburbura.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ูููู ุณููููู ุฏูุบู ุฌูุถูุบู ููููฐูููู ุณูููุบูุง ูููู ู
ูุชูู
ููู ุบูุฑููู ููููุฏู ููููููฐุฏู ุงููููุฌูููุ ู
ูุชูู
ููู ููุฏูุทูููฐ ูููู ูููฐููุงู ุจูุง ุฑูุบูุงุ ููู
ู ุจูุงูู ุนููู ุฐูู
ู ุงููุบูุฏูุงุ ูููููู
ู ูููู ููุฑููู ุฏู ุนูููููฐุจููููููฐ ู
ูุชูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da saukarsa a gaci sai wani mai aljannu ya fito daga cikin gari ya tarye shi. Ya daษe bai sa tufa ba, ba ya zama a gida kuwa, sai a makabarta.