Luke 8:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Yesu ya riga ya umarci mugun ruhun ya fita daga mutumin. Sau da yawa mugun ruhun ya sha kamunsa. Ko da yake akan daure shi hannu da ฦafa, da sarฦa, a kuma yi gadinsa, amma yakan tsinke sarฦoฦinsa, aljanun kuma su kore shi zuwa wuraren kaษaici, inda ba kowa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺููขูุทู ุญูููููููฐ ุบูู
ูุง ุนููุณูููฐ ููุงุฑูุบูุง ฺูููุงููุชูุง ฺููงูุธูุงู
ููู ุฑููุญู ููุจูุฑู ุดูุ ุฏููุงูู
ููู ุณููู ุฏููููู ฺงูุธูุงู
ููู ุฑููุญู ูููููู ุจูุบูููฐุดูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุนููููู ฺูุฑูููฐุดู ฺงฺูขูุง ุฏู ุญูููู ุฏููู ุงููุทูููุฑูููฐ ุฏู ุณูุฑฺูงูุ ุฏูููุฏููููู ูููููู ฺฺููููููููููฐ ุณูุฑฺูงููุงฺูงูููุ ุงููููุฌููููู ููู
ู ูููููู ูููุงูุฑูููฐุดู ุฐูููุง ููู
ูุงุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya faษi haka ne domin Yesu ya umarci baฦin aljanin ya rabu da mutumin. Gama sau da yawa aljanin yakan buge shi, akan kuma tsare shi, a ษaure shi da sarฦa da mari, amma ya tsintsinka ษaurin, aljanin ya kora shi jeji.