Luke 8:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da aljanun suka fita daga cikin mutumin, sai suka shiga cikin aladun. Garken kuma ya gangara daga kan tudun zuwa cikin tafkin, kuma suka nutse.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ฺขูุชู ุฏูุบู ุซููููู ู
ูุชูู
ููู ุณููู ุดูุบู ุซููููู ุงููููุฏูููุ ุณููู ุฏููููู ุงููููุฏููู ุณูููุชูุงุดู ุงููุบูุฌูููฐ ุณููู ุบูููโุบูุฑู ุซููููู ุชูููฐูููู ุณููู ู
ูุชู ุนูุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai aljannun suka rabu da mutumin, suka shiga aladun. Garken kuwa suka rungungunta ta gangaren, suka faษa tekun, suka halaka a ruwa.