Luke 8:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da masu kiwon aladun suka ga abin da ya faru, sai suka ruga da gudu zuwa garin da kewaye suka kai labari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَمَاسُ لُورَ دَ أَلَدُنْ سُكَغَ أَبِنْدَ يَڢَرُ، سَيْ سُكَ غُدُ ذُوَا غَرِ دَ ڧَوْيُكَ دُواْمِنْ سُكَيْ لَابَرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da 'yan kiwon aladen nan suka ga abin da ya faru, suka gudu, suka ba da labari a birni da ƙauye.