Luke 8:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai dukan mutanen yankin Gerasenawa suka roƙi Yesu ya bar su, don sun tsorata sosai. Sai Yesu ya shiga jirgin ruwa ya tafi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ كٜىٰوَيٜىٰنْ يَنْكِنْ غَضَسِنَاوَا سُكَ ضُواْڧِ عِيسَىٰ يَبَرْ غَرِنْسُ، دُوانْ سُنْجِڟُواْرُواْ سُواْسَيْ؞ دَ عِيسَىٰ ذَيْ شِغَ جِضْغِ يَتَڢِے كٜىٰنَنْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan mutanen kewayen ƙasar Garasinawa suka roƙi Yesu ya rabu da su, don tsoro mai yawa ya kama su. Sai ya shiga jirgi ya koma.