Luke 8:39 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Koma gida, ka shaida babban alherin da Allah ya yi maka.” Sai mutumin ya tafi yana faɗin abin da Yesu ya yi masa a duk garin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كُواْمَ غِدَا، كَيِ شٜىٰلَرْ مَنْيَنْ أَبُبُوَنْ دَ اللَّهْ يَيِمَكَ؞» سَيْ مُتُمِنْ يَتَڢِے يَبِے تَثِكِنْ غَرِنْ، يَنَ ڢَطِنْ أَبِنْدَ عِيسَىٰ يَيِمَسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Koma gida, ka faɗi irin manyan abubuwan da Allah ya yi maka.” Sai ya tafi ko'ina a cikin birnin yana sanar da manyan abubuwan da Yesu ya yi masa.