Luke 8:41 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai wani mutum mai suna Yayirus, wani mai mulkin majami’a, ya zo ya fāɗi a gaban Yesu, yana roƙonsa ya zo gidansa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْغَا وَنِ مُتُمْ مَيْ سُونَ يَايِرُسْ، وَنْدَ يَكٜىٰ شُوغَبَنْ مَجَمِعَ يَذُواْ يَدُرْڧُسَ أَغَبَنْ عِيسَىٰ ، يَضُواْڧٜىٰشِ يَجٜىٰ غِدَنْسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ga wani mutum mai suna Yayirus, wani shugaban majami'a, ya zo ya fāɗi a gaban Yesu, ya roƙe shi ya je gidansa.