Luke 8:44 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ta zo ta bayansa, ta taɓa bakin rigarsa. Nan da nan, zubar da jininta ya tsaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ تَبِے تَثِكِنْ يَوَنْ مُتَنٜىٰنَّنْ تَذُواْ تَبَايَنْسَ، تَتَٻَ بَاكِنْ رِغَرْسَ؞ سَيْ ظُبْدَ جِنِنَّنْ نَاتَ يَڟَيَ ثِكْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta raɓo ta bayansa, ta taɓa gezar mayafinsa. Nan take zubar jininta ta tsaya.