Luke 8:45 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya yi tambaya, “Wa ya taɓa ni?” Bayan kowa ya yi musu, sai Bitrus ya ce, “Ubangiji, ai, mutane da yawa suna matsinka ta kowane gefe.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَثٜىٰ «وَ يَتَٻَنِ؟» كُواْوَ يَثٜىٰ بَشِيبَنٜىٰ، سَيْ بِتْرُسْ يَثٜىٰ «مَيْغِرْمَ، أَيْ، مُتَنٜىٰ سُنْ كٜىٰوَيٜىٰكَ تَكُواْوَنٜىٰ غٜىٰڢٜىٰ، سُنَ مَڟَرْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya ce, “Wa ya taɓa ni?” Da kowa ya yi mūsū, Bitrus da waɗanda suke tare da shi suka ce, “Maigida, ai, taro masu yawa ne suke tutturarka, suna matsarka.”