Luke 8:46 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Yesu ya ce, “Wani ya taɓa ni, na san cewa iko ya fita daga wurina.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِيسَىٰ يَثٜىٰ «نِے دَيْ، وَنِ يَتَٻَنِ، غَمَا نَاجِ إِيكُواْ يَڢِتَ دَغَ غَرٜىٰنِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Yesu ya ce, “An dai taɓa ni, domin na ji iko ya fita daga gare ni.”