Luke 8:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โWani manomi ya fita domin ya shuka irinsa. Da yana watsa irin, sai waษansu suka fฤษi a kan hanya, aka tattaka su, tsuntsayen sararin sama kuma suka cinye su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุงูููู ุชููปููููู ูููู ู
ูุชูู
ูููุฏู ููุฌูููฐ ููุดูููู ุงููุฑู ุงููุบููุงูููุฑูุณูุ ูููู ุซููููู ููุงฺขู ุงููุฑู ููููฐููููุ ุณููู ููุทูููุณู ุณููู ฺขูุงุทู ุนููููู ุญูููููุ ุนููู ุชูุชููุงููุณูุ ุณููู ฺฺููููููููฐ ููู
ู ุณููู ุซูููููููฐุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โWani mai shuka ya tafi shuka. Yana cikin yafa iri sai waษansu suka fฤษi a hanya, aka tattake su, tsuntsaye suka tsince su.