Luke 8:51 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya iso gidan Yayirus, sai ya hana kowa yă bi shi cikin ɗakin, sai dai Bitrus, da Yohanna, da Yaƙub, da kuma mahaifin da mahaifiyar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سُكَ كَيْ غِدَنْ، بَيْ يَرْدَ كُواْوَ يَشِغَ تَرٜىٰ دَشِيبَ سَيْ بِتْرُسْ دَ يَحْيَى دَ يَعْڧُوبَ دَ كُمَ بَابَنْ يَارِنْيَرْ دَ مَامَرْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya isa gidan bai yarda kowa ya shiga tare da shi ba, sai Bitrus, da Yahaya, da Yakubu, da kuma uban yarinyar da uwa tata,