Luke 8:52 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana cikin haka, dukan mutanen kuma sai kuka da makoki suke ta yi, domin yarinyar. Sai Yesu ya ce, โKa daina yin kuka, ba tฤ mutu ba, tana barci ne.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ุบูุฏูููุ ุณููู ูููู ุณูููููฐูู ุณูููู ุงููููู ุฏููุงูู
ููู ููุงุฑูููููุฑูุ ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซููุฏู ูููู ูููููุงุ ููุงุฑูููููุฑู ุจูุชูู
ูุชูุจูุ ุชููู ุจูุฑูุซู ููููฐ ูููููู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk kuwa ana ta kuka da kururuwa saboda ita. Amma Yesu ya ce, โKu daina kuka. Ai, ba matacciya take ba, barci take yi.โ