Luke 8:53 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka yi masa dariya, da yake sun san cewa, ta mutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَيِ مَسَ دَارِيَارْ رٜىٰنِ، دُواْمِنْ سُنْ سَنِ تَمُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka yi masa dariyar raini, don sun sani ta mutu.