Luke 9:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce, โKu, ku ba su wani abu su ci.โ Sai suka ce masa, โMuna da burodi biyar da kifi biyu kaษai. Sai dai, in mun je mu sayi abinci domin dukan wannan taron.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซูููุ ููุจูุงุณู ูููู ุงููุจู ุณูุซู ู
ูููุยป ุณููู ุณูููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุฏููู ุงููุจูููุฏู ู
ูููููฐ ุฏูุดู ุงูููููู ุจููู ููุซูููฐ ุบูุฑูุงุณู ุจูููุฑู ุฏู ฺูููขู ุจูููุจูุ ุณููู ุฏููู ุงูููู ุฐูุงู
ูุฌูููฐ ู
ูุณููู ููุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ูููู ุนูุจูููุซูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya ce musu, โKu ku ba su abinci mana.โ Suka ce, โAi, abin da muke da shi bai fi gurasa biyar da kifi biyu ba, sai dai in za mu je mu sayo wa dukkan jama'an nan abinci ne.โ