Luke 9:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yesu ya ษauki burodin biyar da kifin biyun, ya ษaga kansa sama, ya yi godiya, ya kuma kakkarya su. Ya ba wa almajiransa, domin su rarraba wa mutanen.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููุณูููฐ ููุทููููู ุบูุฑูุงุณู ุจูููุฑู ุฏู ฺูููขู ุจููู ุทููููููุ ููุทูุบู ููููุณู ุณูู
ู ูููู ูู ุงูููููู ุบููุงูุฏูููุ ุณูุนููู ูููููููุฑูููุณูุ ููุจูุง ุงููููู
ูุฌูุฑูููุณู ุณูุฑูุฑููุจูุง ููู
ูุชูููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya ษauki gurasa biyar ษin da kifi biyu, sai ya ษaga kai sama, ya yi wa Allah godiya, ya gutsuttsura su, ya yi ta ba almajiran, suna kai wa jama'a.