Luke 9:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka amsa, suka ce, “Waɗansu suna cewa, Yohanna Mai Baftisma, waɗansu kuma annabi Iliya, har wa yau waɗansu suna cewa, kai ɗaya daga cikin annabawan da ne, da ya tashi da rai.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَلْمَجِرَنْسَ سُكَثٜىٰ مَسَ «وَطَنْسُ سُنَ ثٜىٰوَ كَيْنٜىٰ يَحْيَى مَيْ بَڢْتِسْمَ، وَطَنْسُ كُمَ سُنَ ثٜىٰوَ كَيْنٜىٰ أَنَّبِے إِلْيَاسُ؞ هَرْوَيَوْ وَطَنْسُ سُنَ ثٜىٰوَ طَيَ دَغَ ثِكِنْ أَنَّبَاوَنْ دَا نٜىٰ يَتَاشِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka amsa suka ce, “Yahaya Maibaftisma, waɗansu kuwa, Iliya, waɗansu kuma, ɗaya daga cikin annabawan dā ne ya tashi.”