Luke 9:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda yake cikin magana, sai wani girgije ya bayyana ya rufe su, sai suka ji tsoro, yayinda suke shiga cikin girgijen.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَيْ رُڢٜىٰ بَاكِبَ سَيْغَا غِرْغِجٜىٰ يَرُڢٜىٰسُ؞ دَ غِرْغِجٜىٰنْ يَرُڢٜىٰسُ، سَيْ أَلْمَجِرَنْ سُكَجِڟُواْرُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana faɗar haka sai wani gajimare ya zo ya rufe su. Da kuma gajimaren ya lulluɓe su suka tsorata.