Luke 9:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kashegari, sa’ad da Yesu tare da almajiran nan uku suka sauka daga kan dutsen, sai taro mai yawa ya haɗu da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَشٜىٰغَرِ سَعَدَّ عِيسَىٰ دَ أَلْمَجِرَنَّنْ غُدَا عُكُ سُكَ سَوْكَ دَغَ كَنْ تُدُنْ، سَيْغَا وَنِ بَبَّنْ تَارُواْ يَا ذُواْ يَسَامٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kashegari da suka gangaro daga kan dutsen, wani babban taro ya tarye shi.