Luke 9:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai wani mutum daga cikin taron ya yi kira da ƙarfi ya ce, “Malam, ina roƙonka, ka dubi ɗan nan nawa, gama shi ne kaɗai nake da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ وَنِ دَغَ تَارُوانْ يَيِ كِرَا دَ ڧَرْڢِے يَثٜىٰ «مَلَمْ! إِنَ ضُواْڧُوانْكَ كَجِ تَوْسَيِنْ طَنَّنْ نَوَ، شِينٜىٰ كَطَيْ نَكٜىٰ دَشِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ga wani daga cikin taron ya yi kira, ya ce, “Malam, ina roƙonka ka dubi ɗana da idon rahama, shi ne ke nan gare ni.