Luke 9:39 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wani ruhu yakan kama shi, sai ya yi ihu farar ษaya. Yakan sa shi farfaษiya, har bakinsa ya yi kumfa. Da ฦyar yake barinsa, yana kuwa kan hallakar da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดูุ ูููู ุฑููุญู ูููููู ูููู ุดูุ ููููููุณูุงุดู ูููู ุงููููู ูููููู ุจูุงุฏููููููุ ุฑููุญู ููู
ู ูููููู ุจูุบูููฐุดูุ ุฌูููููุณู ูููู ุถูููุ ุญูุฑู ุจูุงููููุณู ูููู ููู
ฺูขูุ ุจูุงูู ุจูุฑูููุณู ุณููู ูููู ู
ูุณู ุซููููุงู ุณููุงูุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, aljani yakan hau shi, yakan yi ihu ba zato ba tsammani. Aljanin yakan buge shi, jikinsa yana rawa, har bakinsa yana kumfa. Ba ya barinsa sai ya kukkuje shi ฦwarai.