Luke 9:41 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya amsa ya ce, โYa karkataccen zamani marar bangaskiya, har yaushe ne zan kasance tare da ku, ina kuma haฦuri da ku? Kawo yaronka nan.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููุณูููฐ ููุงููู
ูุณูุ ููุซูููฐ ยซููู ู
ูุชูููููฐูู ฺูุงุฑูุฑู ูููู ู
ูุฑูุณู ุจูููโุบูุณูููููุ ู
ูุงุณู ู
ูุบูููุชูุง! ุญูุฑู ุฐูููุง ููููุดูููฐ ุฐููู ุฐููููู ุฏูููู ุงูููู ุฌูู
ูุฑูููฐ ู
ูููุ ูููฐููุงู ููุฑููุงูููู ุงููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya amsa ya ce, โYa ku tsara marasa bangaskiya, kangararru! Har yaushe zan zama da ku, ina jure muku? Kawo ษa naka nan.โ