Luke 9:45 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ba su fahimci abin da yake nufi da wannan magana ba. Ba su gane ba, don an ษoye musu shi. Su kuwa sun ji tsoro su tambaye shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุงููููู
ูุฌูุฑููู ุจูุณู ุบูุงููููฐ ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ฺููขู ุฏู ููููููู ู
ูุบูููุจูุ ุงูููููปููุงูููููฐ ู
ูุณู ุนูุชู ููููฐ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุณูุบูุงููููฐุ ุณูู ููู
ู ุณูููุฌฺูููุงูุฑููุงู ุณูุชูู
ูุจูููููฐุดู ุบูู
ูููฐุฏู ููููููู ู
ูุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ba su fahimci maganan nan ba, an kuwa ษoye musu ita ne don kada su gane. Su kuwa suna tsoron tambayarsa wannan magana.