Luke 9:49 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yohanna ya ce, “Ubangiji, mun ga wani mutum yana fitar da aljanu a cikin sunanka, muka yi ƙoƙarin hana shi, don shi ba ɗaya ba ne daga cikinmu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَحْيَى يَثٜىٰ «مَيْغِرْمَ، مُنْ غَا وَنِ يَنَ ڢِتَرْدَ أَلْجَنُ عَثِكِنْ سُونَنْكَ، مُكَ هَنَشِ، دُوانْ بَايَ بِنْمُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yahaya ya amsa ya ce, “Maigida, mun ga wani yana fitar da aljannu da sunanka, mun kuwa hana shi, domin ba ya binmu.”