Luke 9:54 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da almajiransa, Yaƙub da Yohanna suka ga haka, sai suka yi tambaya suka ce, “Ubangiji, kana so mu kira wuta ta sauka daga sama ta hallaka su?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ أَلْمَجِرَنْسَ يَعْڧُوبَ دَ يَحْيَى سُكَغَ حَكَ، سَيْ سُكَثٜىٰ « عُبَنْغِجِ ، كَنَ سُواْ مُ عُمَرْثِ وُتَا يَسَوْكَ دَغَ سَمَ يَثِنْيٜىٰسُ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da almajiransa Yakubu da Yahaya suka ga haka suka ce, “Ya Ubangiji, ko kana so mu umarci wuta ta sauko daga sama ta lashe su?”