Luke 9:61 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har wa yau, wani ya ce, “Zan bi ka, Ubangiji, amma ka bar ni in je in yi bankwana da iyalina tukuna.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنِ مُتُمْ كُمَ يَثٜىٰ «نِے ذَنْبِيكَ، مَيْغِرْمَ، عَمَّا كَبَرْنِ إِنْجٜىٰ إِنْيِ بَنْݣُونَ دَ مُتَنٜىٰنْ غِدَانَ تُكُنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wani kuma ya ce, “Ya Ubangiji, zan bi ka, amma ka bar ni tukuna in yi wa mutanen gida bankwana.”