Luke 9:62 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya amsa ya ce, “Babu wani da yakan sa hannunsa a garman shanu, sa’an nan ya waiwaya baya, da ya isa ya shiga hidima a cikin mulkin Allah ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَثٜىٰمَسَ «دُكْ وَنْدَ يَڢَارَ نُواْمَ دَ كٜىٰكٜىٰنْ نُواْمَ، يَنَ كُمَ دُوبَنْ بَايَ، بَيْ دَاثٜىٰ دَ مُلْكٍ اللَّهْ بَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce masa “Wanda ya fara huɗa da keken noma, yana duban baya, bai dace da Mulkin Allah ba.”