Luke 9:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu fa, Hiridus mai sarauta ya ji labarin dukan abubuwan da suke faruwa. Sai ya rikice, don waษansu mutane suna cewa, Yohanna Mai Baftisma ne ya tashi daga matattu,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ููุฑูุฏูุณู ู
ููู ู
ููููู ุบูููููู ููุฌู ููุงุจูุฑููู ุฏููููู ุงููุจูุจูููููููู ุฏูุณูููููฐ ฺขูุฑูููุ ุณููู ููุฏูุงู
ู ุณููุงูุณูููุ ุฏููุงูู
ููู ููุทูููุณู ู
ูุชูููููฐ ุณููู ุซูููฐูู ุงููููุชูุงุฏู ููุญูููู ู
ููู ุจฺูขูุชูุณูู
ู ููููฐ ุฏูุบู ู
ูุชูุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, sarki Hirudus ya ji duk abin da ake yi, ya kuwa damu ฦwarai, don waษansu suna cewa Yahaya ne aka tasa daga matattu.