Malachi 1:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKash, da ma wani daga cikinku ya rufe ฦofofin haikali don kada ku shiga, ku hura wuta marar amfani a bisa bagadena! Ba na jin daษinku, ba zan kuwa karษi hadaya daga hannuwanku baโ in ji Ubangiji Maษaukaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูู
ูุง ูููู ุนูุซููููููู ุฐููู ูููููููฐ ฺงููุงฺูขูุฑู ููููููููููุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ููููููู ููุชูุง ุนููููู ุจูุบูุฏูููฐูู ุนูุจูููุธู! ุจูุงูู ุฌููู ุฏูุงุทูููููุ ุงููููุฌู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ุ ููู
ู ุจูุฐููู ููุฑููปู ููุฏูุงูู ุฏูุบู ุญููููููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โDa ma wani daga cikinku ya rufe ฦofofin Haikali don kada ku shiga, ku hura wuta marar amfani a bisa bagadena! Ban ji daษinku ba. Ba zan karษi hadayun da kuke kawo mini ba,โ in ji Ubangiji Mai Runduna.