Malachi 1:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sunana zai zama mai girma a cikin alโummai, daga fitowar rana har zuwa fฤษuwarta. A kowane wuri za a miฦa wa sunana turare da tsabtacciyar hadaya domin sunana zai zama mai girma a cikin alโummai, in ji Ubangiji Maษaukaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุชูููุฏูุบู ฺขูุชููุงูููุฑู ุฑูุงูู ุญูุฑู ฺขูุงุทูููุฑูุชู ุณูููููู ููููุฏู ุบูุฑูู
ู ุนูุซููููู ุงููููุนูู
ููููุ ูููุงูุนููู ุนููููู ฺงููุงููู ุชูุฑูุงุฑูููฐ ุฏู ููุฏูุงูู ู
ููู ููุฑููปููู ุบู ุณููููููุ ุบูู
ูุง ุณูููููู ููููุฏู ุบูุฑูู
ู ุนูุซููููู ุงููููุนูู
ููููุ ุงููููุฌู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โMutane daga kowaษanne sassa na duniya za su girmama ni. Ko'ina za su ฦona mini halattacciyar hadaya, gama dukansu za su girmama ni,โ in ji Ubangiji Mai Runduna.