Malachi 1:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ku ga wannan da idanunku ku kuma ce, ‘ Ubangiji da girma yake, har gaba da iyakokin Isra’ila ma!’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنُونْكُ ذَاسُ غَ وَنَّنْ، كُمَ ذَاكُثٜىٰ، ‹ يَهْوٜىٰهْ يَنَدَ غِرْمَ، كُمَ غِرْمَنْسَ يَوُثٜىٰ إِيَاكَرْ ڧَسَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ!› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Da idanunku za ku ga wannan, za ku kuwa ce, Allah mai girma ne yake a ƙasar da ba ta Isra'ila ba ce!”