Malachi 1:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kun ajiye abinci mai ƙazanta a kan bagadena. “Sai kuka ce, ‘Yaya muka ƙazantar da kai?’ “Ta wurin cewa teburin Ubangiji abin reni ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُنَ مِيڧَ عَبِنْثِ مَيْ ڧَظَنْتَا عَكَنْ بَغَدٜىٰنَ، كُمَ كُكَثٜىٰ، ‹تَيَيَا مُكَ ڧَظَنْتَرْدَ بَغَدٜىٰنْ؟› تُواْ، ذَنْ ڢَطَا مُكُ، ‹تَيَدَّ كُكَ رٜىٰنَ بَغَدٜىٰنَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yadda kuka yi ke nan. Kun miƙa haramtacciyar hadaya ta abinci a kan bagadena, sa'an nan kuna cewa, ‘Ta ƙaƙa muka raina ka?’ To, zan faɗa muku, don kun ƙazantar da bagadena.