Malachi 2:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ashe, ba Mahaifi guda dukanmu muke da shi ba? Ba Allah ษaya ne ya halicce mu ba? Don me muka keta alkawarin kakanninmu ta wurin cin amanar juna?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุดูููฐุ ุฏูููููู
ู ุจู ุฏูุบู ุจูุงุจู ุทููู ุจูููููฐุ ุจู ุงูููููู ุทูููููููฐ ููุญูููุซููููฐู
ูุจูุ ุฏููุงููู
ูููฐ ุจูุงู
ู ุฏู ุงููู
ูููุซู ุบู ุฌููููุ ุญูุฑู ู
ูุง ู
ููู ฺงูุธูููุชูุฑูุฏู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑู ููุงูููููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, ba dukanmu Ubanmu ษaya ba ne? Ba Allah nan ษaya ya halicce mu ba? To, me ya sa muke keta alkawarin da muka yi wa junanmu, muna raina alkawarin da Allah ya yi wa kakanninmu?