Malachi 2:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da mutumin da ya aikata wannan, ko wane ne shi, bari Ubangiji yฤ yanke shi daga tentunan Yaฦub, ko da ma ya kawo hadayu ga Ubangiji Maษaukaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูููฐ ุฏู ู
ูุชูู
ููู ุฏู ูููู ูููููููุ ูููุงู ุฏู ููููููฐููููฐุดูุ ุจูุฑู ููููููููฐูู ููููููุฑู ุฏูุดู ุฏู ุนูููููููุณู ุฏูุบู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ูููุงู ุฏูู
ูุง ูููููฐููุงู ููุฏูุงูู ุบู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai lalatar da dukan wanda ya aikata wannan, wato wanda ya farka da wanda ya amsa, ko wanda yake kawo hadayu ga Ubangiji Mai Runduna.